Isa ga babban shafi
Yemen

Mutane fiye da 20 sun mutu a harin da aka kai ma'aikatar tsaron Yemen

Hare-haren kunar bakin wake da aka mai wa ginin ma’aikatar tsaron kasar Yemen, sun yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 20 a cewar ma’aikatar tsaron.

Wani harin bam da aka kai kasar Yemen
Wani harin bam da aka kai kasar Yemen REUTERS/Khaled Abdullah
Talla

Sanarwar da hukumomin tsaron suka fitar jin kadan bayan faruwar wadannan hare-hare da aka kai a sanyin safiyar yau, ta ce mafi yawa daga cikin wadanda suka rasa rayukansu ‘yan bindigar da suka kai harin ne.
Ta sai dai kawo yanzu ba wata kungiyar da ta fito ta dauki nauyin kai wadannan hare-hare a kasar ta Yemen da ake kallo a matsayin babbar cibiyar horas da ‘yan Alka’ida.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.