Isa ga babban shafi
Palasdinu

Falasdinawa sun yi zanga-zangar tunawa da zagayowar ''Ranar Kasa''

A yau asabar dubban Palasnidanawa ne suka gudanar da zanga-zangar zagayowar ‘’Ranar Kasa’’ a yankuna da dama na Palasdinu da Yahudawa ke mamaye da su a yau.

Wurin sintirin sojan Isra'ila
Wurin sintirin sojan Isra'ila REUTERS/Nir Elias
Talla

Wannan dai na a matsayin tunawa da rana makamanciyar ta yau lokacin da Palasdinawa suka fito domin gudanar da wata zanga-zanga a shekarar 1975, sannan kuma jami’an tsaron Isra’ila suka kashe 6 daga cikinsu.
A garin Paladinawa mai suna Sakhnin wanda a yanzu yake karkashin mamayar Yahudawa, dubban mutane ne suka yi tattaki a kan titunan domin tunawa da mutanen shida da aka kashe a daidai lokacin da suke neman gwamnatin Isra’ila ta mayar ma su da filayensu na noma da kiwo da ta mamaye a lardin Galilee.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.