Isa ga babban shafi
China/Sin

Japan ta zargi kasar China da shiga yankin ruwan da ake takaddama akai

Kasar Japan ta zargi kasar China da shiga yankin ruwan da kasashen biyu ke takaddama akai, yayin da Firimiyan kasar ta Japan ya dauki alwashin cewa ba zai jure kokarin da hukumomin Beijing ke yi na kutsa kai a cikin yankin ba.

Wani jirgin kasar China
Wani jirgin kasar China Reuters/路透社
Talla

Wani jirgin kamun kifi ne ya shiga ruwan dake Gabashin China inda ya doshi Arewa Maso Yammacin Uotsuri, wanda na daya daga cikin tsibiran da ake takkadama akai.

Sai dai rahotannin sun nuna cewa jirgin ya fice daga yankin bayan sa’a daya, kamar yadda wani Jami'in tsaro na ruwa a kasar ta Japan ya bayyana.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.