Isa ga babban shafi
Syria

Gwamnatin Siriya na shirye domin buda tattaunawa da 'yan tawaye

Gwamnatin kasar Syria ta bayyana cewa shirye take ta karbawa ko wace irin tattaunawar ganin an kawo karshen tashin hankalin da ke wanzuwa a kasar.

A photojournalist in Syria
A photojournalist in Syria Reuters/Handout
Talla

Piraiministan kasar Wahed al-Halaqi ne ya bayyana hakan a lokacin da mai shiga tsakani na majalisar dinkin Duniya Lakhdar Brahimi.

Ya ce gwamantin kasar na kokarin ganin ta bayar da hadin kai ga shirin sasantawa kan yakin da ake gwabzawa tsakanin gwamnati da ‘yan tawaye masu samun taimakon gwamnatocin kasashen waje da aka share watanni 21 a tafkawa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.