Isa ga babban shafi
Amurka-Japan

Obama ya zanta da Firaministan Japan mai jiran gado

Shugaban Amurka, Barack Obama ya zanta da Firaminsitan kasar Japan mai jiran gado Shinzo Abe, inda bangarorin biyu suka bayyana bukatar aiki tare don bunkasar tattalin arzikinsu domin adawa da China. Mai Magana da yawun fadar shugaban Amurka ta White House Jay Carney yace shugabannin biyu sun jaddada muhimmancin hade kai tsakaninsu, a matsayin ginshikin tabbatar da zamana lafiya da tsaro.

Dan takarar Jam'iyyar Liberal Democratic Party (LDP)  Shinzo Abe
Dan takarar Jam'iyyar Liberal Democratic Party (LDP) Shinzo Abe Reuters
Talla

Jama’iyyar Abe ta LDP ta kayar da Democratic Party ta Yoshihiko Noda, a zaben da aka yi a ranar Lahadi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.