Isa ga babban shafi
Asiya

Hannayen jarin nahiyar Asiya sun fadi

Hannayen jarin nahiyar Asiya sun fadi duk da sa rai da sababbin matakan da kasar ake yi Amurka za ta dauka.Har ila yau hannayen jarin kamfanin Samsung mai hada kayan na’urorin wuta sun fadi bayan kayi da kamfanin ya sha a wata shari’a da su ka tafka da abokiyar adawarta, kamfanin Apple.  

Wani mai saka hanun jari na karanta bayanai a jarida a gaban allon hannayen jari a Asia
Wani mai saka hanun jari na karanta bayanai a jarida a gaban allon hannayen jari a Asia Reuters/路透社
Talla

Sai dai wani rahoto da ya fita a makon da ya gabata ya nuna babban bankin kasar ta Amurka ya shiga damuwa saboda da tafiyar mahauniya da cigaban tattalin arzikin kasar ke fuskanta.
 

Hannayen jari a Hong Kong sun fadi ne da maki 0.41, na kasar Sydney kuma da maki 0.12.

A Shanghai kuwa, hannayen jarin sun fadi ne da maki 1.74, a yayin da hannayen jarin a Seoul s ka fadi da maki 0.10 saboda faduwar kamfanin Samsung.

Haka kuma hannayen jari a sauran kasuwannin Asiyan na na’urorin sadarwa sun ma sun fadi.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.