Isa ga babban shafi
Iran

Iran za ta gabatar da tsarin kawo karshen rikicin Syria

Kasar Iran na shirin gabatar da wata bukatar kawo karshen tashin hankalin dake cigaba da ruruwa a kasar Syria a sati mai zuwa. 

Shugaban kasar Iran, Mahmoud Ahmadinejad
Shugaban kasar Iran, Mahmoud Ahmadinejad REUTERS/Saudi Press Agency/Handout
Talla

Ministan harkokin kasashen wajen kasar Iran Ali Akbar Salehi, ya bayyana cewar kasar ta Farisa na da bukatar da za ta gabatar kan batun rikicin na kasar Syria, da kuma tasirin kasashen dake da hannu ga rikicin kasar ta Syria.

Ministan ya ce kasar Iran ta tsaya kai-da-fata domin ganin karshen tashin hankalin Syria, duk da cewar Iran nada masaniyar cewar aiki ne Ja.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.