Isa ga babban shafi
Indiya

wani jirgin ruwa dauke da mutane 250 ya nutse a kasar Indiya

A kasar India wani kwale-kwale dauke da mutane akalla 250 ya nutse a wani kogi, bayan wani mummunar iskar da ya taso, amma anyi katarin ceto mutane akalla 50.Kwale-kwalen mai hawa daya, ya nutse ne cikin kogin Brahma-putra dake jihar Assam, kamar yadda ‘yan sandan wannan yanki suka tabbatar bayan aukuwan hadarin.Yanzu haka dai an tsamo gawawakin mutane sama da 40 a yayin da jami’an agaji ke ta kokarin ceto sauaran jama’ar ko kuma tsamo gawawwakinsu. 

Les familles des victimes du naufrage du ferry sur le fleuve Meghna, à 40 km au sud-est de Dacca, la capitale bangladaise, autour des corps retrouvés.
Les familles des victimes du naufrage du ferry sur le fleuve Meghna, à 40 km au sud-est de Dacca, la capitale bangladaise, autour des corps retrouvés. Reuters / Andrew Biraj
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.