Isa ga babban shafi
Thailand

Ambaliyar ruwa a Thailand yasa mutane gujewa gidajensu

Dubban mutane a kasar Thailand, na ci gaba da gujewa gidajensu, ganin yadda ambaliyar ruwa ke kara mamaye birnin Bangkok, abinda ya sa Gwamnati ta bada hutun kwanaki uku daga yau.Ambaliyar ya mamaye wurare da dama a Arewacin kasar, kuma tuni mutane 360 suka rasa rayukansu, tare da rushewar gidaje da dama. 

Al'ummar Bongkok na cigaba da kaura daga gidajensu
Al'ummar Bongkok na cigaba da kaura daga gidajensu REUTERS/Kerek Wongsa
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.