Isa ga babban shafi
Thailand

Thailand ta bada hutun kwanaki uku

Kasar Thailand ta bada hutun kwanaki uku a Bangkok da Yankunan da ke fama da ambaliyar ruwa, don fuskantar matsalar.Gwamnatin tace za’a rufe makarantu da asibitoci da ofisoshin gwamnatin a ranakun alhamis da juma’a da litinin a Yankunan kasar 20 da ke fama da matsalar. 

Wasu da dake kokarin kauracewa gidajensu sanadiyar Ambaliyar ruwa a kauyen Kajee Nush dake yankin Pathum a birnin Bangkok,
Wasu da dake kokarin kauracewa gidajensu sanadiyar Ambaliyar ruwa a kauyen Kajee Nush dake yankin Pathum a birnin Bangkok, Reuters路透社
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.