Isa ga babban shafi
Philippines

Guguwa ta janyo kwashe dubban mutune

Dubban Mutane ne suka gujewa gidajensu a kasar Philippines, dan kaucewa wata guguwa mai dauke da ruwan sama, da aka yiwa suna Megi.Hukumomin kasar sun sanya jami’an agaji cikin shirin ko ta kwana, yayin da aka rufe makarantu. Guguwar ta hallaka akalla mutun daya, kamar yadda hukumomi suka tabbatar.Irin wanann guguwa a shekarar 2006 ta kashe mutane sama da 1,000 a cikin kasar. 

Guguwa mai suna Megidata ratsa kasar Philippines.
Guguwa mai suna Megidata ratsa kasar Philippines. Reuters / NASA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.