Isa ga babban shafi

Amurka ta bukaci Kamaru ta janye dakadunta daga Washington

Amurka ta bukaci Kamaru da ta gaggauta janye jami’an ofishin jakadancinta da ke birnin Washington sakamakon yadda suka kwashe shekara da shekaru suna aiki a kasar.

Shugaban Amurka Joe Biden
Shugaban Amurka Joe Biden © 路透社图片
Talla

Amurka ta kafa wa Kamarun janye dakadunta da suka zarta shekara biyar a kasar a daidai lokacin da bayani ke nuni da cewa, akwai jami'an da suka kwashe kimanin shekaru 20 suna aiki a Amurkar.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton wakilinmu Lirwanou Usman Shehu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.