Isa ga babban shafi

Kenya ta dage haramcin ci gaba da sarar itatuwa a kasar

Jam’iyyar masu rajin kare muhalli a Kenya ta yi kakkausar suka kan matakin da shugaba William Ruto ya dauka na janye dokar nan, da ta haramta saren itatuwa a kasar, inda jam’iyyar ta Green Party ke bayyana matakin a matsayin babbar koma baya a dai dai lokacin da kasar ke fama da matsalar kamfar ruwan sama da kafewar koguna. Hamisa Zaja ita ce babbar sakatariyar jam’iyyar ga kuma tsokacinta game da matakin janye dokar hana saren itacen. 

Les faiseurs de tas de liège et leur tracteur.
Les faiseurs de tas de liège et leur tracteur. RFI/Marie-Line Darcy
Talla

Wannankomabaya ne, bakar rana ce, kamardai yadda mu ke a shekarun 1990 lokacin da kowazaiiyashigadajiya sari dukabin da yake so, yanayin da mukakoma Kenan.  

Yanzuidanzakabaiwakowadamarzuwaitaceba tare da sanyaidanuba, koshakkababumasusarenicen nan zasushigadaji ne da maufarkasuwanci ta yadda zasu sari dukabin da sukagadama. Sokewannandokayajefadukkaninbishiyoyi a hadari, kumaillarshi ne za mu gamu da karinfari da kafewarkoguna da tafkunakamardai yadda mukefama da shi a yanzu.    

Munafama da zaizayarkasasabodasareitacen da akeyi, matsalar a yanzushi ne zamuillatailahirinmuhallinmu.Munakirantattaunawarfahimtarjuna don tabbatar da cewamungoyibayanharamcinkamar yadda yake. Mu koma ci gaba da shukabishiyoyi don karemuhallinmudagadumamaryanayi. 

    

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.