Kungiyoyin fararen hula sun zargi gwamnati da cin zarafi a Burkina Faso
In Burkina Faso, kungiyoyin farar hula sun damu game da yuwuwar shigar da masu aikin sa kai na gida aikin tilas, abin da suka ayyana a matsayin wanio sabon salo na cin zarafi da kuma take hakkin dan adam.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 01:16
Tun bayan bacewar shugaban kungiyar 'L'appel de Kaya' Boukari Ouédraogo mako guda da ya gabata (22 ga watan Maris), kungiyoyin kare hakkin bil'adama na Burkina Faso suka yi tir da kame wasu 'yan kungiyoyin fararen hula biyu.
Kungiyoyin kare hakkin fararen hula sun yi fargabar cewa ana kokarin tirsasa wa mutanen shiga aikin sa kai na VDP.
Shiga alamar sauti, dom, in sauraron cikakken rahoton Abdoullaye issa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu