Isa ga babban shafi

Kungiyoyin fararen hula sun fara wayar da kan jama'a kan yadda za su kaucewa ta'addanci

A Jamhuriyar Nijar wani kawancen kungiyoyin fararen hula na kasar da Najeriya ya kaddamar da wani shirin fadakar da matasa da sauran al'uma da kan yadda za su nisanci romon bakar da mayakan kungiyar Boko Haram da sauran kungiyoyin ta'addanci ke yi musu.  

Wasu sojojin kasar Chadi.
Wasu sojojin kasar Chadi. ASSOCIATED PRESS - Jerome Delay
Talla

Kungiyoyin na son ganin matasan sun fahimci cewa babu wata riba da shiga ayyukan ta'addanci ke haifarwa face halaka.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Baro Arzika.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.