Isa ga babban shafi

Wakilan ECOWAS sun fara shiga tsakanin yakin Rasha da Ukraine

Shugaban ECOWAS kuma Shugaban kasar Guinee Bissau Umaro Sissoco Embalo ya fara wata ziyarar aiki a birnin Moscow  tun ranar Litinin 24 ga watan Oktoba nan, inda ake sa ran Shugaban  zai kai ziyara kasar Ukraine.

Shugaban kungiyar ECOWAS kuma shugaban kasar Guinea,  Umaro Sissoco Embalo, tare da takwaransa na Rasha Vladmir Putin a birnin Moscow ranar 25 ga watan Oktoba
Shugaban kungiyar ECOWAS kuma shugaban kasar Guinea, Umaro Sissoco Embalo, tare da takwaransa na Rasha Vladmir Putin a birnin Moscow ranar 25 ga watan Oktoba AP - Mikhail Klimentyev
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Abdoulaye Issa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.