Isa ga babban shafi

Sabon shugaban gwamnatin sojin Burkina Faso ya fara ganawa da jami'an gwamnati

Shugaban majalisar sojin Burkina Faso Kyaftan Ibrahim Traore ya soma ganawa da ma’aikatan ofishoshi na kasar, kwana biyu da hambarar da Laftanar Kanal Paul Henry Damiba, a dai dai lokacin da Faransa ta sake musanta hannu a abubuwan da suka faru a kasar da ke yammacin Afirka.

Le nouveau chef militaire du Burkina Faso, Ibrahim Traoré, est escorté par des soldats à Ouagadougou, Burkina Faso, le 2 octobre 2022.
Le nouveau chef militaire du Burkina Faso, Ibrahim Traoré, est escorté par des soldats à Ouagadougou, Burkina Faso, le 2 octobre 2022. REUTERS - VINCENT BADO
Talla

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Abdoullaye Issa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.