Isa ga babban shafi

Dan jaridar Faransa Olivier Dubois ya cika watanni 17 a hannun 'yan ta'addan Mali

A kwana a tashi yau 8 ga watan Satumba, watanni 17 kenan cif da ake ci gaba da yin garkuwa da Olivier Dubois dan jarida bafaranshe wanda mayaka masu ikirarin jihadi suka yi garkuwa da shi a garin Gao na arewacin Mali.

Dan jaridar Faransa Olivier Dubois da ke tsare a hannun 'yan ta'addan Mali.
Dan jaridar Faransa Olivier Dubois da ke tsare a hannun 'yan ta'addan Mali. © MICHELE CATTANI/AFP
Talla

Kamar dai kowanne wata, a rana irin ta yau Radio France International na bai wa 'yan uwan wannan dan jarida damar aike masa da sakonni domin karfafa masa gwiwa.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal na dauke da karin bayani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.