Isa ga babban shafi

Bincike ya gano yadda aka yi almundahanar sidi biliyan 17 a gwamnatin Ghana

Ofishin 0dita janar na Ghana, ya fitar da rahoton  almundahana da aka samu na sidi biliyan 17 a cibiyoyin gwamnati da manyan ma’aikatu na kasa  a rohotan da a aka fitar yan kwanakin nan.

Nana Akufo-Addo shugaban kasar Ghana kenan
Nana Akufo-Addo shugaban kasar Ghana kenan AP - Jacquelyn Martin
Talla

Wanan na daga  cikin  binciken  da ofishin ke gudanar na  kowace shekara don bibiyar ayyukan gwamnati kamar dokar kasar ya ayyana .

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Abdallah Sham-un Bako daga Ghana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.