Isa ga babban shafi

Najeriya za ta kashe sama da Naira miliyan 710 ga tsaron titin jirgin kasa

Gwamnatin Najeriya ta bayar da kwangilar tsaron layin dogon da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna.

A farkon shekarar 2022 ne masu dauke da makamai suka kai hari kan titin jirgin kasa daga hanyar Abuja zuwa Kaduna
A farkon shekarar 2022 ne masu dauke da makamai suka kai hari kan titin jirgin kasa daga hanyar Abuja zuwa Kaduna STRINGER / AFP
Talla

Kwangilar dai kamar yadda bayanai suka ce ta hada da samar da tsaron kan titin layin dogon, da kuma samar da na’urorin fadakarwa da na sadarwa akan kudi Naira Miliyan 710.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.