Isa ga babban shafi

Dole ne Turai ta nemi gafarar Afirka - Akuffo Addo

Shugaban kasar Ghana Nana Akuffo Addo, yayi  kira zuwa ga kasasahen Turai  da su nemi gafara tare da   biyan diyya ga  kasahen Africa domin matakan da suka dauka na diban mutane daga nahiyar suna mayar da su bayi a kasashen su.

Shugaban Ghana Nana Akufo Addo kenan lokacin da yake gabatar da jawabi a babban taron MDD na ranar 21 ga watan Satumbar 2021
Shugaban Ghana Nana Akufo Addo kenan lokacin da yake gabatar da jawabi a babban taron MDD na ranar 21 ga watan Satumbar 2021 AFP - JOHN ANGELILLO
Talla

Wannan na zuwa ne yayin da kasashen ke fafutukar yadda za a kawo karshen yadda ake bautar da mutane, musamman mata da kananan yara.

Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton Sham-un Bako daga Ghana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.