Isa ga babban shafi

An mayar da 'yan gudun hijira sama da dubu 10 garuruwansu a Najeriya

A ci gaba da aiwatar da shirinta na kwashewa tare da  mayar da ‘yan gudun hijira zuwa garuruwansu na asali, gwamnatin jihar Borno da ke Najeriya tare da hadin guiwar hukumar da ke tallafa wa wadanda rikicin Boko Haram ya shafa, ta yi nasarar mayar da kimanin ‘yan gudun hijira dubu 10 zuwa garuruwansu.

Wani sansanin 'yan gudun hijira a Jamhuriyar Nijar.
Wani sansanin 'yan gudun hijira a Jamhuriyar Nijar. © picture-alliance/dpa
Talla

Har ila yau, a karkashin wannan shiri, ‘yan gudun hijirar sun samun tallafi daga na abinci da kuma kudade domin dogara da kai.

Latsa alamar sauti domin sauraron rahoton Bilyaminu Yusuf daga birnin Maiduguri.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.