Isa ga babban shafi

Tallata luwadi da madigo ta tayar da kura a Ghana

Mahukuntan kasar Ghana na ci gaba da sauke allunan tallatar da 'yan  luwadi da madigo da aka kafa a sassan birnin Accra, sakamakon yadda masu goyan bayan dabi’ar ke ribatar jama'a ta hanyar tallata aikinsu.

Wasu masu goyon bayan luwadi
Wasu masu goyon bayan luwadi © Quartz
Talla

 

'Yan madigon da luwandi na korafin cewa, bai kamata a karya musu allunansu ba, duba da cewa, kowa na da 'yancinsa a matsayinsa na dan kasa. 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Sham'un Abdalla Bako daga birnin Accra 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.