Isa ga babban shafi
Ghana-Mata

Ranar Mata: Matan Ghana sun mamaye bangarorin kasuwancin kasar

A kasar Ghana dai mata ne akasari ake samu a fagen kasuwancin da suka hada da saye da sayarwa ta kowanne farnin, domin kuwa kadan daga cikin su ne ke shiga ayyukan  gwamanti, Yayinda ake bukin ranar  mata na  duniya, wakilin mu Abdallah Sham-un Bako ya dubi rawar da mata ke takawa da kuma matsalolin da suke samun kansu a ciki.

Yadda wasu mata ke aikin man kadanya a arewacin Ghana.
Yadda wasu mata ke aikin man kadanya a arewacin Ghana. © RFI/Zubaida Mabuno Ismail
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.