Isa ga babban shafi
Najeriya-Afrika

Matan shugabannin Afrika sun kammala taronsu a Abuja

Matan shugabannin kasashen Afirka, sun kawo karshen taronsu karo 9 a birnin Abuja da ke tarayyar Najeriya, taron da ya tattauna dangane da batutuwa da dama ciki har da sha’anin tsaro.

Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari za ta jagoranci matan shugabannin Afrika na tsawon shekaru biyu
Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari za ta jagoranci matan shugabannin Afrika na tsawon shekaru biyu TWITTER/AISHA M. BUHARI
Talla

A karshen taron dai, matan shugabannin na Afirka, sun zabi uwargidan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Hajiya Aisha Muhammadu Buhari a matsayin sabuwar shugabar kungiyar na tsawon shekaru biyu masu zuwa.

Ku latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja

 

03:02

Matan shugabannin Afrika sun kammala taronsu a Abuja

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.