Isa ga babban shafi
Najeriya-Nijar

Najeriya da Nijar na taro kan Boko Haram a Nijar

A wani yunkuri na magance matsalolin tsaron da Boko Haram da ISWAP suka haifar akan iyakokin Najeriya da Nijar, musamman dangane da abin da ya shafi yaduwar kananan makamai, hukumomin kasashen biyu na gudanar da wani taron bai daya a Maiduguri da zummar ganin sun shawo kan matsalar a kasashensu.

Wasu daga cikin mayakan Boko Haram
Wasu daga cikin mayakan Boko Haram AFP
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren rahoton Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.