WHO - Afirka
Adadin masu kamuwa da Korona ya ragu da kashi 20 a Afirka - WHO
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO, ta ce adadin mutanen da ke kamuwa da cutar Korona duk mako a nahiyar Afrika, ya ragu da fiye da kashi 20 cikin 100.
Wallafawa ranar:
Talla
Karon farko kenan da aka samu wannan ci gaba cikin watanni biyu a daidai lokacin da annobar ta barke a zango na uku.
Daraktar hukumar ta WHO mai kula da shiyar Afrika, Matshidiso Moeti ta bayyana haka a wani taron manema labarai da ya gudana ta kafar bidiyo.
Kawo yanzu mutane fiye da dubu 200 annobar Korona ta kashe a. nahiyar Afirka daga cikin da suka kamu da cutar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu