Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

ko yaya ake shirya fim a Najeriya ?

Wallafawa ranar:

A cikin shirin fina-finai,Hawa Kabir ta samu zantawa da masu shirya Fim a Najeriya,domin jin ko a ina aka kwana dangane da batun shirya fim a kasar,yanayin rayuwar yan Fim a Najeriya.Hama Kabir ta dubo wasu daga cikin labaran da suka shafi Duniyar yan Fim a Indiya a cikin wannan shirin na Dandalin fasahar fina-finai.

Daya daga cikin fina-finai da ake nunawa a gidan kalo
Daya daga cikin fina-finai da ake nunawa a gidan kalo https://www.sansebastianfestival.com/
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.