Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tasirin shirya fina-finai a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Dandalin fasahar Fina-finai Hawa Kabir ta samu zantawa da masu shirya fim a Najeriya domin jin halin da suke da kuma jin irin kalubalen da suke fuskanta a Duniyar Fina-finai da muka sani da Nollywood.

Taron yan Fim na Nollywood a Paris na kasar Faransa
Taron yan Fim na Nollywood a Paris na kasar Faransa DR
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.