Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Aishatu Aliyu Kaduna yar wasan fim a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin Duniyar fina-finai,Hawa Kabir ta samu tattaunawa da Aishatu Aliyu Kaduna,wacce ta yi bayyani dangane da rayuwarta a fani fina-finai,banda haka ta kuma yi bayyani dangane da irin kalubalen da ta yi fama da su a wannan mataki.

Duniyar Fina-finai a Najeriya
Duniyar Fina-finai a Najeriya DR
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.