Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bikin Ranar Hausa ta Duniya kashi na 3 (Jos, Najeriya)

Wallafawa ranar:

A cikin wannan shiri na 'Al'adunmu Na Gado' Mahamman Salissou Hamissou ya duba bikin ranar Hausa da aka yi a garin Jos a Najeriya, inda kungiyar 'Manufarmu Al'ummarmu' ta karrama 'yan garin Jos da suka bayar da gudummawa wajen bunkasa harshen Hausa, ciki har da Editan sashen Hausa na RFI, Bashir Ibrahim Idris.

Makadan Hausa a fadar sarkin Zazzau.
Makadan Hausa a fadar sarkin Zazzau. www.britannica.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.