Isa ga babban shafi
Afrika-Coronavirus

Kasashe hudu za su fuskanci karancin abinci nan gaba

Kasashe hudu ne yanzu haka Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana su a matsayin kasashen da za su fuskanci karancin abinci nan gaba.Kasashen da suka hada Najeriya, Sudan ta kudu, Jamhuriyar Demokradiyyar Congo da Yemen.

Karancin abinci a Duniya
Karancin abinci a Duniya Getty Images
Talla

Mataimakin sakatary Majalisar Dinkin Duniya Marck Lowcock a jiya juma’a ya na mai bayyana cewa fuskantar wannan matsalla na zuwa ne ganin ta yada aka kasa magance wasu daga cikin matsalloli da suka jibanci tsaro, fatara da talauci da jama’a ke fama da su yanzu haka,ga kuma cutar Coronavirus da ta dagular da lamuran kasuwanci ,rayuwar jama’a a wadanan kasashe na tattare da hatsari a cewar jam’in.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.