Isa ga babban shafi
Afrika-China

Jakadun Afrika sun rubuta wa China wasika kan wariya

Jakadun Kasashen Afrika da ke China sun rubuta wasikar koke ga gwamnatin kasar domin nuna rashin amincewarsu da yadda jami’an tsaro da mutanen gari ke musgunawa 'yan Afrika a yunkurin kasar na hana sake barkewar coronavirus.

Wasu daga cikin 'yan Afrika da ke rayuwa a kasar China
Wasu daga cikin 'yan Afrika da ke rayuwa a kasar China france24
Talla

Kasashen Afrika da dama sun rubuta tasu wasikar kai tsaye domin bayyana damuwa kan yadda ake cin zarafin mutanensu da ke yankin Guangzhou.

Wasu hotunan bidiyo da aka yada na nuna yadda jami’an tsaro da 'yan kasar ta China ke fidda 'yan Afrika daga gidajensu suna tasa keyarsu zuwa inda ake killace mutane.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.