Isa ga babban shafi
Somalia-Amurka

Rundunar Sojin Amurka ta kashe wani kwamandan Al Shebaab

Rundunar Sojin Amurka dake aiki a Afrika ta sanar da kashe wani babban kwamandan kungiyar Al Shebaab a harin sama da ta kai musu.

Rundunar sojojin kasashen Duniya dake fada a Somalia
Rundunar sojojin kasashen Duniya dake fada a Somalia Reuters/Feisal Omar
Talla

Kanar Christopher Karns, Daraktan rundunar, ya bayyana sunan wanda aka kashe a matsayin Bashir Mohammed Mahmoud, wanda ake zargi da jagorancin hare hare a kasar Kenya.

Kanar Karns yace an kashe Bashir ne a ranar 22 ga watan jiya, kuma kafin hallaka shi ya jagoranci kai hari kan sansanin sojin Amurka dake Kenya a watan Janairu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.