Isa ga babban shafi
Najeriya

Hizbah ta kama matan da suka yi auren jinsi a Sokoto

Hukumar Hizbah a Najeriya ta kama wasu mata guda biyu da ake zargin su da auren jinsi guda, inda suke zama a matsayin mata da miji, lamarin da ya tada hankalin jama’a.

Mata biyu da hukumar Hizbah ta kama a Sokoto
Mata biyu da hukumar Hizbah ta kama a Sokoto RFI/Hausa
Talla

Kungiyoyin a yankin sun bayyana damuwwa, a jihar Sokoto,hukumar Hizbah ta bayyana ta yada nan gaba zata ci gaba da sa ido domin kawo karshen irin wadanan miyagun ayukakamar dai yada zaku ji a wannan rahoto da Faruk Muhammad Yabo ya hada mana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.