Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin Masu sauraro kan zanga zangar kin jinin China a kasar Zambiya
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:22
Ra'ayoyin masu saurare, kan sanin ko kasancewar kasar china a kasuwanin nahiyar Afrika wani sabon salon mulkin mallaka ne, ta hanyar damfarawa kasashen nahiyar bashi kamar yadda kasashen yammaci ke fada, haka ne ko kuma a a.Ga dai ra'ayin wasu daga cikin masu saurare tare da Zainab Ibrahim