Isa ga babban shafi

Shugabannin kasashen Najeriya da Nijar sun cimma matsayar hada hannu don samar da wata katafariyar matatar man fetur a Katsina da ke arewacin Najeriyar inda za a shimafada bututu don sada man na Nijar da Najeriya.

Shirin samar da matatun man tallafawa wajen habaka man fetur din da Nijar ke hakowa wanda ke matsayin sabo ga kasashen duniya.
Shirin samar da matatun man tallafawa wajen habaka man fetur din da Nijar ke hakowa wanda ke matsayin sabo ga kasashen duniya. Photo: AFP/Pius Utomi Ekpei
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.