Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan gargadin fuskantar matsala a zaben Najeriya na 2019 daga wasu kungiyoyin Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:42
Shirin Ra'ayoyin masu saurare tare da Zainab Ibrahim ya baku damar tofa albarkacin baki kan gargadin da wasu kungiyoyin kare Dimokradiyya daga Amurka suka yi game da yiwuwar fuskantar matsala a babban zaben Najeriya na 2019 matukar ba a shawo kan rikicin Makiyaya da Manoma da kuma na Boko haram ba.