Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Arch Kabir Ibrahim kan ci gaban da aka samu a noman shinkafa a Najeriya a dai dai lokacin Buhari ke cika shekaru kan mulki

Wallafawa ranar:

Kamar yadda muka shaida muku, za mu cigaba da kawo muku jerin rahotanni da hirarraki kan cika shekaru 3 na shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a karagar mulki, daya daga cikin alkawuran da shugaban ya yiwa al’ummar Najeriya lokacin yakin neman zaben sa, shine bunkasa harkar noma domin samar da abinci wanda zai kaiga ci da kasa da kuma fitar da shi zuwa kasashen waje.Wakilinmu a Katsina Tanko Abdullahi ya tattauna da shugaban kungiyar manoman Najeria Arch Kabir Ibrahim kan halin da ake ciki, kuma ga yadda hirar su ta gudana.

Tun bayan hawa mulkin na Muhammadu Buhari a 2015 ya sha alwashin bunkasa bangaren noma don kasar ta zamo mai dogaro da kanta ta fuskar abinci.
Tun bayan hawa mulkin na Muhammadu Buhari a 2015 ya sha alwashin bunkasa bangaren noma don kasar ta zamo mai dogaro da kanta ta fuskar abinci. CC0 Pixabay/Skitterphoto
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.