Isa ga babban shafi
ECOWAS-CEDEAO

Taron kasashen Ecowas a Lome na kasar Togo

Shugabanin kasashen Ecowas sun gudanar da taro a Lome dake babban birnin Togo, taron da ya mayar da hankali zuwa batutunwan da suka shafi rikicin siyasa a wasu kasashen yankin kama daga Guinee Bisseau zuwa kasar ta Togo.

Taron kungiyar kasashen Ecowas a Lome  na kasar Togo
Taron kungiyar kasashen Ecowas a Lome na kasar Togo rfi hausa
Talla

Taron ya wakilci Shugabanin kasashen Guinee da Ghana Alpha Conde da Nana Akoufo Ado a matsayin masu shiga tsakani a rikicin Togo.

A jiya yan adawa a kasar ta Togo sun bukaci su gudanar da zanga-zanga domin nuna rashin amincewar su da matakan da Shugaban kasar Faure Gnassingbe ya dauka na rashin mutunta alkawuran da ya dauka a zaman sulhu da ya gudana a baya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.