Mali-Sahel
Kasashen G5 sun tabbatar da rundunar yaki da yan ta'adda
Rundunar kasashen Sahel ta G5 tareda taimakon rundunar Barkhane ta Faransa ta soma aiki,A jiya juma’a rundunar G5 a kokarin ta na gano wasu daga cikin hanyoyin da kungiyoyin yan ta’ada ke amfanin da su a cikin yankin na Sahel tsakanin kasashen Burkina Faso, Nijar, Mali, rundunar ta tura da wasu dakarun zuwa Tessit da Kayrougouten
Wallafawa ranar:
Talla
Wasu daga cikin dabaru rundunar sun hada da toshe hanyoyin da yan ta’adda ke amfani da su domin kai hari a yankin na Sahel.
Faransa da ta girke sojojin ta 4000 a Sahel ta jadada bayar da goyan bayan ta zuwa rundunar G5 .
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu