Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong

Wallafawa ranar:

Akalla Gwamnonin Jihohi 29 suka kasa karbar naira biliyan 39 da ke asusun hukumar kula da ilimin Firamare domin inganta makarantun da ke Jihohin su. Jihar Plateau na daya daga cikin Jihohin wadanda ba su amfana da kudaden ba. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Gwamnan Jihar Simon Lalong.

Karatun Makarantun Firamare na fuskantar kalubale a Najeriya
Karatun Makarantun Firamare na fuskantar kalubale a Najeriya UNHCR/K.Mahoney
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.