Bakonmu a Yau
Sheikh Haruna Ya'u Lambun Kuka, Na'ibin Masallacin Sheikh Jafar
Wallafawa ranar:
Kunna - 08:31
A daidai wannan lokaci da azumin watan Ramadana ke gaf da kawo karshe, malaman addinin islama na ci gaba da janyo hankulan jama’a dangane da muhimmancin fitar da zakkar kono. Sheikh Haruna Ya'u Lambun Kuka Mataimakin Limamin masallacin Juma'a na Sheikh Jafar Mahmoud Adam da ke birnin Kano a Najeriya, ya bayyana muhimmancin wannan zakka a tattaunawar shi da wakilin RFI Hausa Abubakar Abdulkadir Dangambo.