Isa ga babban shafi
Angola

Ba zan nemi wani wa'adin ba- Jose Santos

Shugaban Angola Jose Eduardo dos Santos ya ce, ba zai nemi wani sabon wa’adi ba a zaben shugabancin kasar da za a gudanar a cikin wannan shekarar ta 2017.

Shugaban Angola Jose Eduardo dos Santos
Shugaban Angola Jose Eduardo dos Santos AFP PHOTO / STEPHANE DE SAKUTIN
Talla

Wannan na zuwa ne bayan tsawon shekaru 38 da Santos ya shafe yana shugabancin Angola.

Yanzu haka dai, ministan tsaron kasar Joao Lourenco ne zai tsaya takarar shugabancin kasar a karkashin jam’iyyar MPLA mai mulki.

Ana saran gudanar da zaben a cikin watan Agusta mai zuwa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.