Isa ga babban shafi
Kenya

Daurin shekaru 20 kan Dan sandan da ya aikata fyade

Wata kotu a kasar Kenya ta daure wani Dan Sanda shekaru 20 a gidan yari saboda samun sa da laifin yiwa wata yarinya mai shekaru 13 fyade, duk da cewar sun yi aure a yanzu.

Kotu ta yanke hukuncin dauri na tsawon shekaru 20 kan dan sandan bisa laifin fyade.
Kotu ta yanke hukuncin dauri na tsawon shekaru 20 kan dan sandan bisa laifin fyade. TONY KARUMBA / AFP
Talla

Dan Sandan mai suna Joseph Mutua ya aikata laifin ne a shekarar 2010 kuma yanzu haka suna zama da yarinyar har ma ta Haifar masa da guda.

Iyayen yarinyar ne dai suka gabatar da kara lokacin aukuwar lamarin kamar yadda bayanan kotu suka nuna abinda yasa aka zartas da hukuncin bayan kammala binciken.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.