Isa ga babban shafi
Nijar

Gwamnati na rusau a Damagaram

Hukumomi a birnin Damagaram Zinder na ci gaba da rusa shaguna da aka gina a kan titi da kuma wadanda ke labe da gine-ginen gwmanati, da suka hada da makarantu asibitoci da dai sauransu. Kawo yanzu fiye da shaguna dubu uku ne aka rusa a karkashin wannan shiri, lamarin da ya jefa dimbin jama’a a cikin zullumi sakamakon rashin wata madogara. Ibrahim Malam Chillo ya aiko daga Zinder.

Birnin Damagaram a Nijar
Birnin Damagaram a Nijar youtube.com
Talla

03:00

Gwamnati na rusau a Damagaram

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.