Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Taro kan hanyar yakar cutar SIDA a birnin Durban

Wallafawa ranar:

An soma gudanar da taron shekara shekara kan yaki da cutar SIDA a birnin Durban dake Africa Ta Kudu inda taron ke kokarin samar da mafita kan rage yaduwar cutar da kuma samun tallafi don taimakawa majinyata, Ahmed Bedu ya tattaro ra'ayoyin masu saurare kan wannan batu

Masu fama da cutar SIDA na korafin karancin maganin dake rage raddadin cutar
Masu fama da cutar SIDA na korafin karancin maganin dake rage raddadin cutar @RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.