Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu

Wallafawa ranar:

Kotu a Masar ta hanawa hukumomin kasar mikawa kasar Saudiyya wasu tsibirrai guda biyu kamar dai yadda aka kullla a yarjejeniya bilyoyin daloli tsakanin Sarki Salman na Sauidyya da kuma shugaban AbdulFatah Al-sisi.Alkalin kotun da ta yanke wannan hukunci Yehia El-Dakroury, ya ce mika tsibirran zai sa a canza taswira da kuma iyakokin kasar, kuma wannan abu ne da za a iya yi ta hanyar kuri’ar jin ra’ayin al’ummar kasar.Masani lamurran siyasa da zamantakewar al’ummar yankin Gabas ta Tsakiya, Malam Yunusa Mohammed Sani ya ce kafin hukuncin kotun, wannan yarjejeniya ce da ba za ta dade ba. 

Shugaban Masar Abdel Fatah al-Sisi tare da Sarkin Saudiyya Salman a birnin Cairo
Shugaban Masar Abdel Fatah al-Sisi tare da Sarkin Saudiyya Salman a birnin Cairo REUTERS/Egyptian Presidency/Handout via Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.