Isa ga babban shafi
Nijar

Taba Sigari na illa ga lafiyar dan Adam

An yi bikin ranar Taba sigari  a 31 ga Mayu da Hukumar Lafiyata duniya ta kebe domin yaki da shan taba, lura da irin illolin taba ga lafiya bil’adama. Wakilin RFI Hausa a Zinder a jamhuriyar Nijar Ibrahim Malam Chillo ya yi dubi a game da matsalar shan taba a yankin.

Taba Sigari na illa ga lafiyar dan Adam
Taba Sigari na illa ga lafiyar dan Adam Rafael Neddermeyer/ Fotos Públicas
Talla

03:06

Ranar yaki da shan Taba sigari

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.