Isa ga babban shafi
South Africa

Kasar Africa ta Kudu na Shirin Farfado da Jamiyyar ANC Sosai

Shugaban kasar Africa ta kudu Jacob Zuma ya kaddamar da manufofin babbar jamiyyar kasar ANC, a garin Port Elizabeth , inda ake ganin jamiyar na iya rasa yawan magoya baya a zaben da za’a gudanar  watan Augusta mai zuwa.

Ayarin shugabannin  jamiyyar ANC ta  Africa ta kudu   lokacin da marigayi Nelson Mandela ke raye
Ayarin shugabannin jamiyyar ANC ta Africa ta kudu lokacin da marigayi Nelson Mandela ke raye AFP PHOTO RAJESH JANTILAL
Talla

Gaza samun kuri'u masu yawa a wannan yanki na marigayi Uban kasar Nelson Mandela, zai zama abin kunya matuka ga Gwamnatin yanzu.

Shugaba Jacob Zuma ya fuskanci kiraye-kiraye na ya sauka dan tsakanin nan, tun bayan da wata kotu ta ce ya karya kundin tsarin mulkin kasar tunda yayi amfani da wasu makudan kudaden Gwamnati wajen gyatta gidan kansa.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.